Kai-tsaya: Bikin Ranar Hausa ta Duniya
Kalli hotuna da bidiyo da sauran bayanai kai tsaye daga shafin Aminiya kamar kana wurin da ake gudanar da gagarumin bikin Ranar Hausa ta Duniya ta 2025.
19
1k
246
Kalli hotuna da bidiyo da sauran bayanai kai tsaye daga shafin Aminiya kamar kana wurin da ake gudanar da gagarumin bikin Ranar Hausa ta Duniya ta 2025.
Labari kai-tsaye kan duk abubuwan da ke faruwa a rikicin yankin Gabas ta Tsakiya. Za mu kawo muku irin abin da ke faruwa a tsakanin Isra'ila da ƙungiyar Hamas a Zirin Gaza zuwa tsakaninta da ƙungiyar Hizbullah a Lebanon da kuma tsakaninta da ƙasar a kuma da ƙasahen Iran da sauransu.
A wannan shafin za ku sami labari kai-tsaye kan duk abubuwan da ke faruwa a rikicin yankin Gabas ta Tsakiya. Za mu kawo muku irin abin da ke faruwa a tsakanin Isra'ila da ƙungiyar Hamas a Zirin Gaza zuwa tsakaninta da ƙungiyar Hizbullah a Lebanon da kuma tsakaninta da ƙasar a kuma da ƙasahen Iran da sauransu. Hakazalika wannan shafi zai kawo muku bayanin duk wainar da ake toyawa da ke da ke da alaƙa da rikicin. A kasance da mu.
Labarai kai-tsaye daga Kotun Sauraren Kararrakin Zaben Gwamnan Kano, wadda ke yanke hukunci a yau tsakanin Gwamna Abba Kabir Yusuf na Jam'iyyar NNPP, da tsohon mataimakin gwamna, Nasiru Yusuf Gawuna na APC.
Abubuwan da ke faruwa a zauren Majalisar Dokokin Najeriya inda ake tantance mutanen da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ke son nadawa ministoci a gwamnatinsa.
Wainar da ake toyawa a wajen rantsar da shugaban kasar Najeriya na 16, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu da mataimakinsa, Kashim Shettima da gwamnoni 28.
Rahotanni da hotuna da bidiyo kai-tsaye game da wainar da ake toyawa a karashen zaben 2023 daga sassan Najeriya.
Sahihan rahotanni kai-tsaye game da wainar da ake toyawa a zaben gwamnoni da ’yan majalisar dokokin jihohin Najeriya na shekarar 2023.
Rahotanni kai-tsaye kan zaben shugaban kasa da ’yan majalisun tarayyar Najeriya karo na shiga bayan dawowar kasar karkashin tsarin dimokuradiyya a 1999.
Rahotanni kai-tsaye daga wakilan Aminiya a fadin Najeriya game da wainar da ake toyawa a babban zaben kasar na 2023.